cold tempered love 15

Posted by Benaxir Omar on 11:02 PM, 27-Sep-16

Http://benaxiromar.com/memoirs-of-cold-tempered-love-15

plus you should check babu ruwan kwai da aski

FINAL NOTICE

Posted by Benaxir Omar on 03:50 PM, 27-Sep-16

BENAXIR OMAR www.benaxiromar.com

salamu alaikum

Da fatan kuna cikin koshin lafiya

INTERACTION

Posted by Benaxir Omar on 06:08 PM, 14-Sep-16

SHOULD I CONTINUE WITH COLD TEMPERED LOVE?

CIWON IDANUNA 38

Posted by Benaxir Omar on 07:07 PM, 13-Sep-16

3️⃣8️⃣CIWON IDANUNA NA BENAXIR OMAR Sati daya muka jera da fido muna wasan kura, da zaran na zauna agu sai ta tashi asalima sai inaga kaman kyankyami na takeyi, Da zaran na fita sallahn magrib toh kafin na dawo zata danna sakata wa kofanta sai kuma da safe, ranan da na gaji tun daga asuba agida na fara sallah naki matsawa balle ta... [Read More]

CIWON IDANUNA 37

Posted by Benaxir Omar on 06:41 PM, 13-Sep-16

3️⃣7️⃣CIWON IDANUNA NA BENAXIR OMAR Yaga wasikar nayi ko ajikina domin babban burina na aureta, kuma tunda an amince komi zaizo cikin sauki, Haka dai aka fara shirye shiryen biki, ba yabo ba fallasa tayi biyayya duk da bansan yanda iyayenta suka saka ta amince ta kuma daina damuwa ba har na fara tunanin ko tana sona boyewa takeyi? walima akayi sannan aka... [Read More]

CIWON IDANUNA 36

Posted by Benaxir Omar on 09:45 PM, 10-Sep-16

3️⃣6️⃣CIWON IDANUNA NA BENAXIR OMAR Yayi Murmushi sannan yace "Na baka, duk abinda na mallaka ai na Danuwa nane" Yadda Ammi ta bata rai ta mike sannan tace " bangane abun danuwanka ba, jiya na gama maka bayanin dalilin da yasa ba naso ahada aurennan" hannu ya saka mata alamun ta masa shiru hakan yasa ta juya kanta tana jan numfashi shi kuwa... [Read More]

CIWON IDANUNA 35

Posted by Benaxir Omar on 08:54 PM, 07-Sep-16

3️⃣5️⃣ CIWON IDANUNA NA BENAXIR OMAR Gabana ne ya tsinke ya fadi jin magananta duk da cewa ban gane me take nufi ba sai taci gaba da cewa " kayi hakuri, kar ma ka fara dauko wannan magana domin ba mai yiwuwa bane" tana gama fada ta mike tabarni shimfide agurin, wai ya ma za'ayi ahanani auren yar'uwata? tunda fido cousin dita ce,... [Read More]

CIWON IDANUNA 34

Posted by Benaxir Omar on 07:58 PM, 06-Sep-16

3️⃣4️⃣CIWON IDANUNA NA BENAXIR OMAR Yadda naga dare haka naga safiya, sai juyi nake akan gado can dai na dauro alwala nayi masallaci, a wajen gidan nake ganin maigadin sai gyangyadi shima yake kofar a wangale hakan ya tabbatar min da Zahra ta bar gidan, da na idar da sallah na dawo anan bacci yadam dibeni. Wayata ce tayi kara hakan ya tasar dani... [Read More]

CIWON IDANUNA 33

Posted by Benaxir Omar on 07:19 PM, 05-Sep-16

3️⃣3️⃣CIWON IDANUNA NA BENAXIR OMAR Irin abunda Nadrah take min nake tunawa kaman in dawo da baya, Allah sarki, dama baka sanin amfanin abu sai bayanan, zuciyata na radadi ina lumshewa ina ganin Nadrah da murmushinta, ko meye na mata bata jin haushi , bata zuciya sannan bata min rashin kunya. Atakaice nadawo banda aiki kenan tunda ance naje na huta na kwana biyu,... [Read More]

CIWON IDANUNA 33

Posted by Benaxir Omar on 07:10 PM, 05-Sep-16

3️⃣3️⃣CIWON IDANUNA NA BENAXIR OMAR Irin abunda Nadrah take min nake tunawa kaman in dawo da baya, Allah sarki, dama baka sanin amfanin abu sai bayanan, zuciyata na radadi ina lumshewa ina ganin Nadrah da murmushinta, ko meye na mata bata jin haushi , bata zuciya sannan bata min rashin kunya. Atakaice nadawo banda aiki kenan tunda ance naje na huta na kwana biyu,... [Read More]